Posts

Showing posts from May, 2020

Wannan Videon sai yasa duk wani dan Nigeria Nutsuwa (Albani Zaria) kafin rasuwarsa

Image
Danna wannan hoton Domin kallo Kai tsaye

Konayi aure Ko banyi ba Nanda shekara Uku sai na haihu

Image
  yanzu lokaci ne da mata da maza ba su damu da bayyana niyyarsu ko kuma bayyana cewa su mazinata bane Domin kuwa wannan fitacciyar jarumar ta kudancin Najeriya ta bayyana cewa nan da wani lokaci koda aure ko babu sai ta haihu Ta sanar da cewa a yanzu haka akwai wanda ya nemi aurenta, amma idan har bata aure shi ba nan da shekara uku sai ta haihu koma ta halin kaka ne Tsohuwar jarumar wasan kwaikwayon Najeriya na Big Brother Naija, Iheme Faith Uloma, wacce aka fi sani da Ifu Ennada ta bayyana cewa nan da shekara uku za ta haihu ko da aure ko babu aure. Budurwar ‘yar asalin jihar Abia, wacce ta fara tunanin yin aure kwanan nan, ta ce tafi son maza masu shekaru akan samari. Ifu wacce ta bayyana cewa har yanzu babu wanda ya taba kwanciya da ita, ta ce:   “Nan da shekara uku, zan haihu mace ko namiji koma tagwaye ne, kuma zanyi haka koda aure ko babu.” “Ina da mutumin da ya nemi aurena. Muna soyayya shekaru da dama, kuma ya girme ni sosai. Nafi son tsofaffin mu...

Mutane uku da ba a rubuta musu zunubi ko da sun aikata

Image
Akwai mutane guda uku Wadanda an dauke alkalami a Kan su Ma'ana ko da sun aikata zunubi Allah bazai kama su da laifin zunubin ba Sanin kowa ne Allah ya tabbatar Mana da cewa akwai mala'ikun da suke rubuta aiyukan da kowa ya keyi Amma su wadannan mutane uku baza a rubuta musu zunubi ba a yayin da suka aikata shi Karanta:  Hanyoyi 5 da zaka samu kudi a Internet Ko wanne daga cikin su an dauke  mishi alkalamin ne saboda dalili ce ya kama Kuma a cikin wannan rubutun Zan baiyana dalilin na ko wanne daga cikin su Ga jerin mutanen da a Ka dauke musu alkalami Wadanda a ka dauke Alkalami a Kan su sune kamar haka; 1. Karamin yaro 2. Mahaukaci 3. Wanda yake Bacci Karamin Yaro: An dauke Alkalami a Kan karamin Yaro Wanda bai balaga ba har sai lokacin da ya balaga ne za a fara rubuta mishi zunubai da yake aikatawa a Littafin shi Mahaukaci; Na biyu daga cikin mutanen da a ka dauke musu alkalami shine mahaukaci, duk zunubi da mahaukaci yake aik...

Baturiyar da tazo ganin saurayin ta a Nigeria ta mutu Sanadin Rashin Lafiya

Image
Baturiyar da tazo ganin saurayin ta tun daga kasar Amurka har zuwa Nigeria ta mutu a wani hotel Bayan wani Rashin lafiya da ya kama ta Baturiyar 'yar kimanin shekaru sittin (60) ta taso ne takanas ta Kano tun daga Amurka musamman don kawo wa saurayin ta ziyara ta gamu da ajalin ta ne a wani hotel dake warri a jahar delta. Karanta:  Tsarin Kira mafi Sauki a layin MTN Kamar yadda muka samu labari, budurwar ta mutu ne sanadiyan wani Rashin lafiya Wanda a kace yayi kama da Cuta me sakale numfashin Dan Adam Wanda yake addaban duniya a yanzu haka. Tabbas wannan saurayi da tazo wurin shi yana tsaka Mai wuya domin majiyar mu ta tabbatar mana da cewa yanzu haka Yana Hanun jami'an tsaro na 'Yan sanda. Hafiz Inuwa ne kwamishinan 'yan Sanda na jahar Delta shi ya tabbatar da mutuwar wannan baturiya da ta kawo wa saurayin ta ziyara Nigeria. Kwamishinan 'yan Sandan yaci gaba da cewa "Yanzu Haka saurayin Yana Hanun mu Kuma mun yi magana da jami'...

Yadda zaka samu data 100mb da kyautan Kira na minti 12 akan Naira 100 a Layin MTN

Image
Yadda zaka sayi 100mb a Kan #100 da kyautan minti 12 na Kira a layin MTN A wannan lokaci na zaman Gida, kamfanin sadarwan layin waya na MTN suna fitowa da sabbin tsare-tsare Masu Sauki na sayan data Wanda duk Wanda Yake bibiyan shafukan su na Yanan Gizo zai tabbatar da hakan Ko da yake ba a shafukan su na Yanan Gizo kadai suke sanar da ire-iren sabbin garabasa da suke sakewa ba, Hatta sakon Kar ta kwana (text message) suna turawa wasu daga cikin Masu mu'alama dasu kamar yadda wata Kila zaka iya gani a cikin wannan rubutun idan mun samu daman dorawa Karanta:  Yadda zaka sayi 200mb a kan Naira 50 a layin MTN A cikin garabasa da suka bayar Kuma yanzu sun Bada daman za a iya sayan 100mb data a Kan Naira 100 kacal, ba wannan kadai ba zasu baka kyautan Minti 10 ka Kira duk Wanda kake so da layin Bayan ka sayi wannan data Kenan dai garabasa har guda biyu ka samu a wannan tsari, Bayan ka sayi 100mb a Kan Naira 100 zaka iya Kiran waya na tsaw...

Kalli yadda Daso ta Ragargaji Masu cewa Riya ne raba Abinci da ta keyi a watan azumi

Image
Kalli yadda Daso ta Ragargaji Masu cewa Riya take yi a Kan raba Abincin azumi da take yi Tsohuwar Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa na Kanny wood Hajiya Saratu Gidado wacce a kafi sani da Dado ta fitar da video Wanda tayi zazzafan Martani ga masu cewa Riya ta keyi a lokacin azumi yayin da take rabawa mabukata Abinci Daso ta Saba dafa Abinci tana rabawa Talakawa a watan azumi, kanar yadda ta Saba a wannan azumin ma tayi sai dai ana samun wasu daga cikin al'umma suna baiyana cewa saboda Riya take raba Abincin. An Yi ta wadannan maganganu ne musamman a kafafen sadarwa na zamani yayin da wasu mutane suka baiyana wannan ra'ayoyi na su sai dai hakan Bai yiwa Daso dadi ba Karanta: NITDA ta shirya Training na musamman a Makarantar ta na yanan Gizo   Yadda zaka sayi 200mb a kan Naira 50 a layin MTN Hakan ne ma yasa tayi takaitaccen video don baiyana dalilin da yasa take baiyana wa duniya aikin da take yi na rabon Abinci a lokacin azumi ...