Kalli yadda Daso ta Ragargaji Masu cewa Riya ne raba Abinci da ta keyi a watan azumi




















Kalli yadda Daso ta Ragargaji Masu cewa Riya take yi a Kan raba Abincin azumi da take yi

Tsohuwar Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa na Kanny wood Hajiya Saratu Gidado wacce a kafi sani da Dado ta fitar da video Wanda tayi zazzafan Martani ga masu cewa Riya ta keyi a lokacin azumi yayin da take rabawa mabukata Abinci

Daso ta Saba dafa Abinci tana rabawa Talakawa a watan azumi, kanar yadda ta Saba a wannan azumin ma tayi sai dai ana samun wasu daga cikin al'umma suna baiyana cewa saboda Riya take raba Abincin.

An Yi ta wadannan maganganu ne musamman a kafafen sadarwa na zamani yayin da wasu mutane suka baiyana wannan ra'ayoyi na su sai dai hakan Bai yiwa Daso dadi ba



Karanta:





Hakan ne ma yasa tayi takaitaccen video don baiyana dalilin da yasa take baiyana wa duniya aikin da take yi na rabon Abinci a lokacin azumi

Ba tare Dana cika ku da surutu ba ga videon Nan ku kalla da Idanun ku don hausawa su kace waka daga bakin me ita tafi dadi.

Ga link na videon zaka iya kalla ko saukewa Kalli Martanin da Daso tayi a nan










Kayi like na shafin mu na Facebook a Nan
Asagist Facebook Page don ganin sabbin rubutun mu na gaba.

Kayi subscribes na blog din mu da email din ka don samun sabbin rubuce-tubucen mu ta akwatin email din ka.

Comments

Popular posts from this blog

Baturiyar da tazo ganin saurayin ta a Nigeria ta mutu Sanadin Rashin Lafiya

Bluegrass Spirit Bursary for International Students at University of Kentucky