Yadda zaka rabu da yin Istimna'i, wasa da Al'aura Mutane da dama sun Dauki istimna'i a matsayin hanyar gamsar da Kan su ba tare da sanin illolin da Yake dasu a jikin su ba musamman bayan sun yi aure domin Yana jawo tarin matsaloli bayan Mai yi yayi aure ko mace ne ko namiji. Duk da tarin illolin shi bai Hana wasu aikatawa saboda Dan jin dadin dake Ciki, abunda ya kamata ka Sani shine Bayan haramtawa da Allah yayi toh a likitance ma Yana da illoli masu tarin yawa Duk dai a cikin wannan rubutu za kaga illolin shi, hanyoyin da za kabi har ka daina da taimakon Allah, Hukuncin da ma'anar shi. Karanta: Yadda zaka sayi 200mb a kan Naira 50 a layin MTN Menene Istimna'i? Istimna'i shine Mutum ya biyawa Kan shi bukata da Kan shi ta hanyar wasa da Gaban shi har ya kawo ruwa ne Mace ko namiji Wannan shine ma'anar Istimna'i a saukakakken Harshe Kuma na San Mai karatu ya fahimta ko da bai Sani ba a da. Menene Huk...
Yadda zaka sayi 100mb a Kan #100 da kyautan minti 12 na Kira a layin MTN A wannan lokaci na zaman Gida, kamfanin sadarwan layin waya na MTN suna fitowa da sabbin tsare-tsare Masu Sauki na sayan data Wanda duk Wanda Yake bibiyan shafukan su na Yanan Gizo zai tabbatar da hakan Ko da yake ba a shafukan su na Yanan Gizo kadai suke sanar da ire-iren sabbin garabasa da suke sakewa ba, Hatta sakon Kar ta kwana (text message) suna turawa wasu daga cikin Masu mu'alama dasu kamar yadda wata Kila zaka iya gani a cikin wannan rubutun idan mun samu daman dorawa Karanta: Yadda zaka sayi 200mb a kan Naira 50 a layin MTN A cikin garabasa da suka bayar Kuma yanzu sun Bada daman za a iya sayan 100mb data a Kan Naira 100 kacal, ba wannan kadai ba zasu baka kyautan Minti 10 ka Kira duk Wanda kake so da layin Bayan ka sayi wannan data Kenan dai garabasa har guda biyu ka samu a wannan tsari, Bayan ka sayi 100mb a Kan Naira 100 zaka iya Kiran waya na tsaw...
Yadda zaka samu kyautan data sama da 1GB a Layin Airtel bayan ka sauke My Airtel App a Kan wayar ka. Kamfanin layin waya na Airtel sun Samar da wata hanya ta musamman na bayar da kyautan data ga ma'abota amfani da layin sadarwa na Airtel don shiga yanan Gizo da sauran guraren da a ke iya shiga da data Wannan Data na kyauta zaka same shine Bayan ka sauke Application na Airtel, wata Kila me karatu Yana da layin waya na MTN Kuma ta yiwu Yana amfani da My MTN App, Airtel suma sun Samar da wannan fasata ta Manhaja. A cikin wannan rubutu Zan baka link na application din sai ka sauke Kai ma ka samu wannan kyautan data Mai tsoka na Airtel Amfanin My Airtel App Ana yin Abubuwa da yawa da wannan Application Zan Fadi wasu daga cikin amfanin shi, sauran sai ka fara aiki dashi zaka gani; Ana sa katin waya Sayan data Duba balance na data Duba balance na kudin kira Wadannan wasu kenan daga cikin amfanin Manhajar Kamfanin sadarwa na Airtel (My A...
Comments
Post a Comment