Subhanallah, Sako Mai muhimmaci daga Alaramma Ahmad suleman Kano
Sako mai muhimmaci daga Alaramma Ahmad suleman Kano
An yi kutse wa lamban alramma sheikh Ahmad suleman Ibrahim Kano kuma ana Kiran mutane da ita ana neman kudi da sunan Sadaqa.
Sakon ya fito ne daga shafin Alaramma na Facebook inda ya baiyana abun da yake faruwa a matsayin abun takaici ne Kuma ya tabbatar da cewa a na Nan ana bincike a Kan lamarin don shawo Kan al'amarin.
Alaramman yayi bayani ne Kamar Haka "Sakon
Anyi hacking din number ta, Ana kiran mutane ana cewa su aika kudi za ayi musu addua,ko za a sayi wata dabba a yanka ayi sadaka.Duk wanda aka kira da lamba ta aka nemi wani abu kada ya bayar,kuma muna nan muna bincike Allah zai tona asirin masu yi,in shaa Allaah"
Kutse a arewacin Nigeria kusan ya Zama Kamar ruwan dare ne musamman a wannan zamani da fasaha ke dada karuwa a tsakanin al'umma.

Comments
Post a Comment