NITDA ta shirya Training kyauta a yanan Gizo (NITDA Academy online training)

























NITDA ta shirya free Training a makarantar ta na yanan Gizo

Hukumar NITDA ta kaddamar da makarantar yanan Gizo Wanda ta samarwa 'yan Nigeria domin su yi karatu kyauta suna zaune daga Gida

Hukumar wacce take karkashin Hukumar sadarwar Nigeria Wanda Sheikh Dr. Isa Ali Ibrahim pantami tare da Shugaban NITDA Malam Muhammad kashifu ne suka kaddamar da makarantar

Gwamnatin taraiya ta samar da wannan makaranta ne don bawa 'yan Nigeria daman fadada ilimin sune a harkar fasahar zamani Wanda kusan a wannan harka Nigeria tana baya ne sosai

Akwai bangarorin karatu (Courses) a makarantar da daman Gaske sai dai kawai idan ka shiga ka zabi Wanda kake bukata kayi shi a kyauta.

Ganin cewa duk karatun da za kayi a NITDA academy kyauta ne, Bayan ka kammala course zaka iya sake daukan wani course kaci gaba da karantawa

Ka dage kayi register a NITDA academy don zaka amfana fiye da yadda kake tsammani, courses da su keyi da a online school na kudi ne ba karamin kudi zaka kashe kafin ka fara karatu ba Amma da Yake Gwamnati ce ta tsara shi kyauta Kar ka bari daman  ya kubuce maka.


Karanta:
— Universities da ake distance learning a Nigeria

Tsarin Kira mafi Sauki a layin MTN

Ga wasu daga cikin courses da a keyi a makarantar NITDA na yanan Gizo (NITDA academy online);
  • Introduction to cybersecurity
  • Entrepreneurship
  • 5G overview
  • Cloud computing
  • Networking
  • Programming
  • Internet of things (IOT)
  • Introduction to Game Development
  • Mobile App development
  • Machine learning
Wadannan wasu ne data cikin ciusesc da zaka iya karantawa a wannan makaranta ta Nitda academy.
Kar ka Bari a baka labari


Ga link na makatatar shiga kayi register NITDA Academy





Kayi like na shafin mu na Facebook a Nan
Asagist Facebook Page don ganin sabbin rubutun mu na gaba.

Kayi subscribes na blog din mu da email din ka don samun sabbin rubuce-tubucen mu ta akwatin email din ka.

Comments

Popular posts from this blog

Baturiyar da tazo ganin saurayin ta a Nigeria ta mutu Sanadin Rashin Lafiya

Bluegrass Spirit Bursary for International Students at University of Kentucky