Anga watan Ramadan a Saudi Arabia
Anga watan Ramadan a kasar Saudi Arabia
Hukumomi a kasar saudia sun tabbatar da ganin watan Ramadan a yau Alhamis Wanda yau ne kenan sha'aban yake karewa Kuma yazo dai-dai da 23/04/2020
Mu ma a Nan Gida Nigeria Sarkin musulmi ya Bada umarnin fara duba ganin wata a yau Alhamis sai dai ya zuwa yanzu ba a samu labarin ganin watan ba tukuna.
Muna rokon Allah madaukakin sarki ya nuna Ramadan da Rai da lafiya da Kuma imani
Allah ya kawo Mana karshen coronavirus

Comments
Post a Comment