Yadda zaka sauke Video daga YouTube


























YouTube tamkar rumbu Yake na anije videos don kallon masu bukata a wannan zamani da muke ciki a yanzu.

Ganin cewa ana samun video kala daban-daban a YouTube yasa wani lokacin za kaji bukatan sauke wani videon a Kan wayar ka saboda kana da bukatan Adana wannan video

Ta yiwu kana kallon videon ne kawai kuma kana so ya kasance a Kan wayar ka ko kana bukata kayi download na wannan video daga YouTube

Idan dai kana neman hanyar da zaka sauke Video daga YouTube kana inda yafi dacewa ne a yanzu Haka domin bayanin da nake kokarin yi kenan a wannan rubutu da kake karantawa a yanzu Haka.



Karanta: Yadda zaka sayi 200mb a kan Naira 50 a layin MTN



Mutane da da Yawa suna tambayar Wai ta wace hanya ake sauke Video a YouTube Sai dai ba kowa ne yake iya basu amsa ba saboda mabambantan ra'ayoyi

Cikin wanna rubutun Zan maka bayani a Kyauta a Kan yadda zaka sauke Videon da kake so daga YouTube zuwa Kan wayar ka cikin sauki

Ko da Yake Hanyoyin da a ke bi ake sauke Video a YouTube suna da Yawa sai dai Zan yi bayani ne a Kan guda daya Wanda Yake da matukar waukin amfani.

Zamu yi amfani da wani application ne Mai suna Vidmate domin sauke video na ko wane irin Channel a  YouTube

Vidmate application ne na wayar Android Wanda ake amfani dashi don sauke Video daga yanan gizo Kamar YouTube zuwa Kan waya

Wannan Application an kirkire shine musamman don wannan aiki na sauke video sai ka biyo Ni sannu a Hankali don ganin yadda ake amfani dashi.

Kamar yadda nace Vidmate application ne Akwai bukatan sai ka sauke shi tukuna daga play store








Yadda Zaka Sauke Vidmate a wayar ka

  1. Da farko dai za kaje play store dake Kan wayar ka
  2. Kaje gurin searching ka rubuta Vidmate, Nan take zai baiyana
  3. Kayi downloading sai kayi Installing din shi


Shi kenan Yanzu ka sauke Vidmate a Kan wayar ka saura ka fara sauke Video dashi.

Ko da Yake ba sauke Video kadai a ke iya yi da Vidmate ba har kallon video a na yi dashi Kamar dai YouTube din

Tunda ka sauke Application na Vidmate yanzu abunda Yake gaba shine saura fara amfani dashi.

Yadda Zaka sauke Video a youtuYo da Vidmate

Ga yadda yadda zaka sauke Video daga YouTube zuwa Kan wayar ka ta hanyar amfani da vidVidm, Bayan ka tabbatar Vidmate Yana Kan wayar ka sai kabi wadannan matakai:



Karanta: Ofisoshin WAEC a Nigeria da address din su


  • Ka shiga YouTube sai ka bude Videon da kake son saukewa
  • Kayi copy na link din videon, Bayan kayi wanin Nan take za kaga Alamar download kana tabawa zai kawo ka Kan vidmate
Wani kuma idan ka copy link din sai kaje Vidmate ka Saka link a gurin searching a Vidmate din ka.
  • Idan kayi Searching na link da kayi copy videon zai baiyana za kaga alamar download sai ka shiga
  • Zai kawo ka gurin da zaka zabi Yanayin girman Videon da kake so, Sai ka zabi Wanda kake bukatan saukewa ka taba Kai zai fara Downloading.






Ko da Yake zaka iya sauke Audion wannan video, ma'ana zaka iya sauke vifeon a matsayin audio.

A gurin Download za kaga Alamar mp3 sai ka shiga gurin ka sauke, Idan ka sauke shi zai sauka ne a Audio ba video ba.






Kayi like na shafin mu na Facebook a Nan
Asagist Facebook Page don ganin sabbin rubutun mu na gaba.

Kayi subscribes na blog din mu da email din ka don samun sabbin rubuce-tubucen mu ta akwatin email din ka.


Turawa abokan ka

Comments

Popular posts from this blog

Baturiyar da tazo ganin saurayin ta a Nigeria ta mutu Sanadin Rashin Lafiya

Bluegrass Spirit Bursary for International Students at University of Kentucky