Yadda zaka duba Result din ka na Jamb (Jamb UTME Result 2020)























Duba sakamakon ka na JAMB Cikin Sauki

Idan baku manta ba an fara rubuta jarabawar Shiga makarantun gaba da sakandare na Jamb na shekaran Nan da muke ciki a karshen wannan mako

Hukumar kula da zana jarabawar Shiga makarantun gaba da sakandare ta kasa (Jamb) ta gabatar da yadda ake duba sakamakon jarabawar ga wadanda suka zana jarabawar a shekaran Nan.

Hukumar zana jarabawar ta JAMB ta ce "sakamakon jarabawar Yana fitowa bane Bayan kwana 2 zuwa 3 da rubuta jarabawar, zaka iya zuwa ka fara duba sakamakon ka Bayan ka rubuta jarabawar da kwana 2 zuwa 3.

Duk Wanda ya zana jarabawar zai iya duba sakamakon shi (JAMB result) da Kan shi ba sai yaje ya biya kudi an duba mishi ba, kana daga cikin wadanda suka rubuta JAMB?



Karanta: Yadda za kayi wa abokin ka transfer na kudi a Layin Airtel



Idan kana daga cikin su toh kayan ka ya tsinke a bakin kaba domin yanzun Nan zaka koyi yadda ake duba sakamakon ba tare da kaje cafe ba.

Yadda zaka duba sakamakon ka na JAMB

Bayan ka rubuta jarabawar ka da kawan 2-3 sai kabi wadannan matakan don ganin sakamakon ka, Za kaga marking din da ka samu (Jamb score).
Ga yadda zaka duba;

1. Abun da zaka fara yi shine ziyartan portal din JAMB domin duba sakamakon jarabawar da ka rubuta, Ga link na portal din ka shiga
https://www.jamb.org.ng/ExamSlipPrinting2/CheckUTMEResults


2. Zai kawo ka gurin da zaka rubuta lamban rijistan ka na jamb (Jamb registration Number) Kuma ka rubuta email address Wanda kayi rijistan jamb dashi.

3. Zai kawo ka wani shafi, ka duba da kyau za kaga inda a ka rubuta "Check my result" sai ka Shiga.


JAMB ta Dakatar da duba result ta website din ta, ta Bada sabuwan hanyar duba sakamako

Bayan ka Shiga check my result Nan take sakamakon ka zai fito, za kaga Yawan abun da kaci, Idan ka duba zaka iya daukan hoton ko ka turo mana screenshot don mu taya ka farin ciki.



Karanta:
  1. Yadda zaka samu kudi da blog din ka ta Hanyoyi 5
  1. Hanyoyi 5 da zaka samu kudi a Internet


Idan ka duba ba kaga na ka sakamakon ba sai ka sake dubawa daga baya saboda ba Rana daya a ka rubuta jarabawar ba zai yiwu ba Rana daya zasu sake sakamako ba.

Ina maka fatan Samun sakamako Mai kyau.








Kayi like na shafin mu na Facebook a Nan
Asagist Facebook Page don ganin sabbin rubutun mu na gaba.

Kayi subscribes na blog din mu da email din ka don samun sabbin rubuce-tubucen mu ta akwatin email din ka.

Comments

Popular posts from this blog

Baturiyar da tazo ganin saurayin ta a Nigeria ta mutu Sanadin Rashin Lafiya

Bluegrass Spirit Bursary for International Students at University of Kentucky