Sanarwa ga wadanda su kayi Katin Dan Kasa daga 2012—2014 (National I.D Card)




















Hukumar dake da alhakin  samarwa da bayar da katin shaidan Zama Dan Kasa a Nigeria (National Identity Card) Ta fitar da sanarwa zuwa ga wadanda su kayi Katin Zama Dan Kasa tun daga shekaran 2013 zuwa 2015.

Sanarwan Yana kunshe ne a shafin su na dandalin sada zumunta na zamani wato Facebook Wanda suka fitar da sanarwan a Ranar 13/03/2020 da misalin karfe shida na yammaci.



Karanta: Yadda zaka duba result din ka na jamb



A cewar ta, Hukumar ta fara ne da cewa "wadanda basu karbi katin su na shaidan Zama Dan Kasa ba (National I.D Card) daga 2013 zuwa 2015 Su Kara Hakuri domin Muna kirkiran wata hanya ce wacce zamu baku link da zaku iya dubawa ko Katin ku na shaidan Zama Dan Kasa na dindindin (Plastic I.D Card) ya fito."


Hukumar taci gaba da cewa "gaba daya National I.D card da a kayi a 2012 an gama kammala su, Idan a 2012 kayi Kuma baka samu ganin na ka ba.
Kayi mana bayani a Comment zamu yi maka tsokaci. Mun gode.

Kana daga cikin wadanda su kayi katin Dan Kasa a 2012 Kuma baka samu na ka ba?
Zaka iya zuwa karkashin rubutun su ka musu bayani domin su baka mafita.
Ga link na rubutun National Identity Card


Karanta: Yadda za kayi transfer na data wa abokin ka


Zaku iya Samun form na National Identity Card ta watsapp Wanda zaku iya cikewa Yara da Manya.





Ga lamban watsapp din su da zaka tuntuba Idan kana bukatan form din Sai dai ba a Kiran Lamban kawai sako zaka tura musu ta watsapp +2347015309813









Kayi like na shafin mu na Facebook a Nan
Asagist Facebook Page don ganin sabbin rubutun mu na gaba.

Kayi subscribes na blog din mu da email din ka don samun sabbin rubuce-tubucen mu ta akwatin email din ka.

Comments

Popular posts from this blog

Baturiyar da tazo ganin saurayin ta a Nigeria ta mutu Sanadin Rashin Lafiya

Bluegrass Spirit Bursary for International Students at University of Kentucky