An baiyana sunan Dan kwallon da yafi Yawan Albashi a 2019
























An bayyana albashin 'yan kwallon da suka fi yawan albashi a shekarar da ta gabata na 2019, ko da yake akwai manyan 'yan wasa guda uku (3) da suke karban albashi iri daya a shekaran baya, wadannan manyan 'yan wasa sune kamar haka;

  • Cristiano Ronaldo
  • Lionel Messi
  •  Neymar

Messi da Cristiano ne kadai 'yan wasan kwallon kafa da suka Zarce yuro miliyan 100 a yayin da Messi yake Samun Yuro miliyan 131, christiano Ronaldo kuma Yuro miliyon 118 sai Neymar Ya biyo Bayan su da Yuro miliyon 95.

Abunda Yafi jan Hankalin mutane shine yadda kylian Mbappe Yake da karancin albashi Wanda dukan su uku sun Ninka abunda Yake karba domin yuro miliyon 27 kacal ne albashin shi amma Kuma shine mafi tsada (valuable footballer) cikin Yan kwallon duniya.



Shine na goma (10) a cikin su Amma Kuma sai Yafi su tsada wai ko me ya janyo Haka?
Zaka iya bamu amsa idan ka sani

Sunayen 'yan kwallo da su kafi samun kudi a shekaran 2019

* Lionel Messi - yuro miliyon 131

* Cristiano Ronaldo Yuro miliyon 118

* Neymar Yuro miliyon 95

* Gareth Bale Yuro y 38.7

* AntoineGriezmann Yuro miliyon 38.5

* EdenHazard Yuro miliyon 35

* Andres Iniesta Yuro miliyon 34

* Raheem Sterling Yuro miliyon 33.8

* Robert Lewandowski Yuro miliyon 29

* Kylian Mbappe Yuro miliyon 27










Kayi like na shafin mu na Facebook a Nan
Asagist Facebook Page don ganin sabbin rubutun mu na gaba.

Kayi subscribes na blog din mu da email din ka don samun sabbin rubuce-tubucen mu ta akwatin email din ka.

Comments

Popular posts from this blog

Baturiyar da tazo ganin saurayin ta a Nigeria ta mutu Sanadin Rashin Lafiya

Bluegrass Spirit Bursary for International Students at University of Kentucky