Tsarin Kira Mafi sauki na layin MTN a 2020 (Cheapest MTN Tariff plan)
Barka da war haka Mai karatu a yau Kuma a dai-dai wannan lokaci zamu yi bayani ne game da wasu tsarukan MTN masu sauki a wajen Kiran waya.
MTN Suna da tsare-tsare (Tariff plan) masu dumbin Yawa yayin da wasu tsarin suna da sauki wasun Kuma akasin haka.
Ganin cewa mutane suna Yawan tambayar cewa wai wane tsarin MTN ne yafi saukin Kira shiyasa nace ya kamata na sanar da Kai wasu tariff plan masu saukin Kira domin na San kana cikin masu tambayar.
Ko kasan me yasa nace kana cikin masu tambayar?
Dalilin da yasa nace kana daya daga cikin masu tambayar shine saboda ai yanzu haka karanta rubutun nan kake yi.
Da baka da bukata zaka tsaya har ka karanta kuwa?
Kila ka Dade kana neman tsarin Kira Mai sauki na layin MTN, kar ka damu domin yanzu haka kana inda ya dace.
Zan baiyana maka wasu tsaruka masu sauki Wanda zaka dade kana mora Kuma dadin abun ko wane Layin wayar sadarwa zaka iya kira a cikin Farashi Mai sauki.
A cikin wannan rubutun zaka San wasu hanyoyin Kiran waya da layin MTN ba tare da an ja maka kudi Mai Yawa ba.
Tsarin Kira Mai sauki na MTN da yadda zaka koma tsarin (MTN CHEAPEST TARIFF PLAN)
1. MTN Pulse
MTN Pulse tsari ne na MTN (Tariff plan) Wanda suke Bada daman Kiran layin MTN da sauran Layukan sadarwa a kan Kobo 11 (11k) a ko wane dakika daya (1sec) bayan ka kashe Kobo 25 a cikin dakika 50 na farko (50sec).
Wannan tsari na MTN Pulse sauki shi ba wai a layin MTN ne kadai ba a'ah ko wane layi zaka Kira ne a kan Kobo 11 a ko wane dakika bayan dakika 50 na farkon Kiran da kayi a wannan rana.
Amfanin tsarin MTN Pulse
Wannan tsari na MTN Pulse Yana da matukar amfani, ga wasu daga cikin muhimmancin shi:
- suna Bada kyautan data duk lokacin da a kasa Kati a layin
- suna Bada kyautan Kashi hamsin (50%) na data a duk lokacin da ka sayi Datan dari biyar (500mb)
- ko wane dare suna Bada daman sayan data Mai sauki a yayin da zaka sayi Data 125mb a kan Naira 25, datan #50 Kuma 250mb
- Saukin Kira a kan Kobo 11 a ko wane dakika (Second) bayan kashe #12.50 a ko wace rana.
yadda zaka kaura zuwa tsarin MTN Pulse
Idan zaka kaura zuwa tsarin MTN Pulse hanyoyin sun Kai guda uku Kuma duk Wanda ka dauka a ciki zai Kai ka har zuwa tsarin.
- da farko zaka iya Danna *406*1#
- ko Kuma ka Danna *123*2*2#
- ko Kuma ka tura sakon kar ta kwana na wadannan lambobi 406 zuwa wadannan lambobi 131
Duk Wanda kabi a zai yi, Nan take zaka tsinci Kan ka a cikin masu more garabasan MTN Pulse.
2. Tsarin MTN Better talk
Shi kuma better talk tsari ne Wanda suke Bada kyautan kudin Kira da binciken yanan gizo a ko wane sa Kati da a kayi a layin MTN
Wannan tsarin shima Yana da kyau sosai duba da yadda suke Bada kyautan kudi Mai Yawa a duk lokacin da a kasa Kati a layi Mai amfani da wannan tsarin
Idan kasa katin Naira 100 zasu baka kyautan kudi Naira #250, Idan kasa katin 200 zasu baka da kyautan #500 Kuma asalin katin Kan Yana Nan ba wai janye shi zasu yi ba.
Yana da amfani tsarin musamman a gurin masu cin bashin MTN, idan a better talk kake Kuma sai kaci bashin kudin Kira ko data ba kada matsala wajen biyan bashin don idan kasa Kati zasu cire kudin da suke bin ka sannan Kuma su baka kyautan da suke bawa Wanda yasa Kati a tsarin.
Karanta: Yadda Facebook zai tallata maka shafin ka na Facebook (Facebook ads)
Yadda zaka koma tsarin MTN Better talk
Komawa tsarin better talk na MTN abu ne Mai Daikin Wanda kuma zaka iya komawa ta daya daya cikin hanyoyi biyu, wato sai ka zaba kenan.
Ga hanyoyi biyu da ake iya kaura zuwa better talk;
- Hanya ta farko itace Wanda zaka Danna wadannan lambobi a fuskan wayar ka*123*2*6#
- Ko kuma ka tura dakon kar ta kwana (Text message), ka tura BT zuwa 131
3. Tsarin Awuf4u (MTN Awuf4U)
Kamar yadda sunan yake kusan Kamar ya baiyana yadda tsarin yake, a takaice dai shima suna Bada Kyauta ne da Kuma ninka kudin da a kasa a layin waya Wanda a ma sa shi a tsarin Awuf4u.
Yadda tsarin su yake shine Idan kasa katin kasa da #100 zasu baka kyautan ne na Kashi dari biyu (200%) sannan kuma suna bayar da kyautan kudin kira 300% a katin da a kasa daga Na #100 zuwa sama.
Don komawa tsarin MTN Awuf4u Danna *888*lambobin kati#
Tsarin Yafunyafun wani sabon tsari ne Wanda kamfanin MTN ta fito dashi don da'dad'fawa sabbin masu amfani da layin MTN ko Kuma dai Wanda ya sayi sabon layi n MTN.
Yafunyafun Yana Bada dama a samu wadannan garabasa bayan an sayi sabon layin MTN Kuma an masa rijista.
-samun kyautan 700% a duk saka Katin #100
-Amfani da watsapp Kyauta na tsawon kwana uku
Karanta:
Abu na farko da zaka fara yi shine ka sayi katin Naira sai ka Danna *555*digits PIN# Nan take zasu turo maka bonus din ka.
Yadda zaka duba kudin ka na Yafunyafun
Duba kudin sauki gare shi domin kawai danna *555*digits PIN# za kayi.
Yadda tsarin su yake shine Idan kasa katin kasa da #100 zasu baka kyautan ne na Kashi dari biyu (200%) sannan kuma suna bayar da kyautan kudin kira 300% a katin da a kasa daga Na #100 zuwa sama.
Don komawa tsarin MTN Awuf4u Danna *888*lambobin kati#
4. Amfani da Tsarin MTN na Yafunyafun
Tsarin Yafunyafun wani sabon tsari ne Wanda kamfanin MTN ta fito dashi don da'dad'fawa sabbin masu amfani da layin MTN ko Kuma dai Wanda ya sayi sabon layi n MTN.
Yafunyafun Yana Bada dama a samu wadannan garabasa bayan an sayi sabon layin MTN Kuma an masa rijista.
-samun kyautan 700% a duk saka Katin #100
-Amfani da watsapp Kyauta na tsawon kwana uku
Karanta:
- Yadda zaka sayi 200mb a kan Naira 50 a layin MTN
- Yadda zaka samu kudi da blog din ka ta Hanyoyi 5
- Hanyoyi 5 da zaka samu kudi a Internet
- Tsarin Kira masu sauki a layin Glo
Yadda tsarin MTN Yafunyafun yake
- zaka yi Kira da tura sakonni da kudin kyautan da suke baka, har shiga yanan gizo zaka yi dashi
- Kyauyan da suke bayarwa na tsawon kwanaki bakwai zai yi kafi yayi expire
- zasu baka kyautan Kashi 700 a ko wane katin #100 da kasa
- bayan wata uku zasu daina baka kyautan.
Yadda zaka shiga tsarin MTN Yafunyafun
Abu na farko da zaka fara yi shine ka sayi katin Naira sai ka Danna *555*digits PIN# Nan take zasu turo maka bonus din ka.
Yadda zaka duba kudin ka na Yafunyafun
Duba kudin sauki gare shi domin kawai danna *555*digits PIN# za kayi.

Comments
Post a Comment